sai ki Fara shirya jikinki don tarbar maigida, don in dai lafiya kika haihu Daga lokacin Zaki tsinci kanki cikin kuzari. Duk wanda ya ganki zai ganki tas kamar ba ki haihu ba. Don haka tunda tafiyar ta samu sai a Fara shirya jiki, Kiyi kokarin a dafa miki kaza irin ta masu jego ki Fara ci, ( Inda babu kada ki matsawa mijinki ) cin kazar yana Kara gyaran kasan mace maigida yaji ta zam-zam kamar bata haihu ba. shan ya'yan itatuwa akai-akai baran ma ( kankana, abarba, gwada, lemon Zaki. ki dinga yin Kunun aya kina sha. In zai samu Kiyi kullum, Amma karki dinga zuba sukari Dan kadan Zaki dinga sawa ko ki sha haka. shan maganin Mata mai kyau ( habbatus-sauda, Zuma , dabino, aya, madara , nono Amma me kyau. shan Zuma madi, tsimi da saurabsu. Tun Daga ranar da kika haihu har zuwa lokacin da Zaki yi arba'in ki zama cikin tsaftace jiki da gyaran jiki, gyaran jariri ,gyaran gida. KUMA KARKI YI SAKE DA YIN TURAREN WUTA DANA JIKI DA GIDANKI DA JIKINKI don wasu matan idan suka haih...
Sirrin rike miji ☏+2348030727369 Sirrinrikemijinki @gmail.com Sirrinrikemijinki @gmail.com Wannan matsalar Tana ci kamar wuta Wato rashin gamsar da Mata. Wasu matan sun koma ( lesbian & sex ) domin mazajen su. Idan kasan kana da shekaru a kanka gaskiya bai kamata Ka auri mace Yar shekara 20-30 ba domin Tafi karfin Ka. Akwai banbancin tsakanin mutanen da, Dana yanzu domin yanzu cin Zaki da maiko ya cika karfin mu. Na samu text message kasu tarin yawa irin wadannan matsalolin. ☛ iyaye mu Lura da wanna matsalar Girman azzakari, ko tsayinta bashi ne abu mafi mahimmanci ba a wajen mace, abun da kawai yake sa mace ta samu zuwan kai da kuma gamsuwa a yayin jima'i, shine yadda aka motsa mata sha'awarta a lokacin da ake wasa da ita shine abunda yake sata nan take ta samu zuwan kai da kuma gamsuwa irinta jima'i. A kullum na duniya maza ma'aura suna saduwa da matansu, sai dai kuma abun tambaya anan shine, maza nawa ne suke iya gamsar da matayen nasu a lokacin da ...