Akwai abubuwa masu yawan gaske da suke haddasa rashin gamsar da maigida wata macen ma bata san cewa bata gamsar da maigidanta ba, sai dai kawai taga yana wulakantata yana nuna mata"kiyayya don duk matar da bata gamsar da mijinta to dole ne ya gallaza mata, dole ne yayi mata ukuba, dole ne ya wulakantata ,duk irin dimbin soyayyar da yake yi miki kuwa ba zata yi tasiri ba, don haka sai ki gyara, kaima idan ka gani ka fadawa matar ka domin ta gyara.
1 TAFIYA BABU TAKALMI: a cikin gida ,ba karamin jefa mace yake cikin hadari ba, don yana ragye mata ni'ima sosao ko da kuwa kina da wadatacciyar ni'ima rashin sanya takalmi zai iya cutarda mijinki ayi hattara!
2 SAMUWAR FASO KO KAUSHI: shima yana haddasa wa mace rashin gamsar da maigidanta don haka a kiyaye!
3 JINKIRIN WANKA HAILA: don a yadda akeso idan mace ta gama al'ada tana gamawa ta sami auduga tasa turaren miski tasa a farjinta zuwa wani dan lokaci ta cire tayi wanka.
4 RASHIN ABINCI MAI GIDA JIKI: shima yana haddasa wa mace rashin ni'ima.
━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━
WAI SHIN MENENE NI'IMA A JIKIN MACE.
ni'ima dai wasu sinadarai ne da suke taruwa wajen jiyar da dadin ma'aurata ko basu cikakken ni'ima sun hada:
1 jinki cikin danshi
2 kikasance cikin dumin hq
3 fitowan ruwa lokacin harka
4 cikowar gaba da jinki a matse
5 gamsar da miji da rikicewan sa lokacin xx koda baya sambatu mace zata rika jinta cikin dashin ko tafiya kike zakiji santsi santsi a jikinki sannan in kinje fitsari wajen tsarkin zaki ga ruwa mai dan yauki ko yauki sosai a haraban hq kina wankowa ko kiga dan alamun shi a ganshi ruwan madara it depends da safe period and ovulation period dinki amma duk ruwan da zaki gani wanda baida yauki wani daban haka ki kaman koko to na cuta ne dan haka mata ku kula mu san wani kalan ruwan kuke fitar wa daga jikinku sannan akwai wani ruwan dake fita daga jikin mace wanda ba ni'ima bane kuma ba infection
Comments
Post a Comment