Sirrin rike miji
☏+2348030727369
Sirrinrikemijinki@gmail.com
Sirrinrikemijinki@gmail.com
Wannan matsalar Tana ci kamar wuta
Wato rashin gamsar da Mata.
Wasu matan sun koma ( lesbian & sex ) domin mazajen su.
Idan kasan kana da shekaru a kanka gaskiya bai kamata Ka auri mace Yar shekara 20-30 ba domin Tafi karfin Ka.
Akwai banbancin tsakanin mutanen da, Dana yanzu domin yanzu cin Zaki da maiko ya cika karfin mu.
Na samu text message kasu tarin yawa irin wadannan matsalolin.
☛ iyaye mu Lura da wanna matsalar
Girman azzakari, ko tsayinta bashi ne abu mafi mahimmanci ba a wajen mace, abun da kawai yake sa mace ta samu zuwan kai da kuma gamsuwa a yayin jima'i, shine yadda aka motsa mata sha'awarta a lokacin da ake wasa da ita shine abunda yake sata nan take ta samu zuwan kai da kuma gamsuwa irinta jima'i.
A kullum na duniya maza ma'aura suna saduwa da matansu, sai dai kuma abun tambaya anan shine, maza nawa ne suke iya gamsar da matayen nasu a lokacin da sukayi kwanciyar ta jima'i? Maza nawane magidanta suke da illimin sanin yadda zasu gamsar da matansu? Ko munki ko munso babu yadda zamu kaucewa magana a kan jima'i domin shine ginsheken zaman aure kuma yana cikin manyan lamuran da kan iya sa a samu zaman lafiyan ma'urata ko akasin hakan.
Yana da kyau da kuma mahimancin maza su fahimci cewa, duk wata mace tana sha'awar ganin cewa mijinta yana matukar gamsar da ita yayi da suka yi kwanciya ta jima'i. Sai dai kuma abun ban haushe maza da dama suna dauka cewa gamsar da mace a jima'ince shine saduwa da mace da karfi ko kuma da mugunta ko jigatata shine zai iya gamsar da mace.
Comments
Post a Comment